2 Sar 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya tafi maɓuɓɓugar ruwa yana barbaɗa gishirin, ya ce, “Haka Ubangiji ya ce, ‘Na warkar da wannan ruwa, ba zai ƙara sa a mutu ko a yi ɓari ba.’ ”

2 Sar 2

2 Sar 2:19-25