2 Sar 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da annabawa hamsin da suke Yariko suka ga ya haye ya nufo su, sai suka ce, “Ai, ruhun Iliya yana kan Elisha.” Sai suka tafi su tarye shi, suka rusuna har ƙasa a gabansa,

2 Sar 2

2 Sar 2:12-25