2 Sar 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya gani, ya yi kuka yana cewa, “Ubana, ubana! Mai ikon tsaron Isra'ila! Ka tafi ke nan!” Bai kuwa ƙara ganin Iliya ba.Da baƙin ciki Elisha ya kama tufafinsa ya kece.

2 Sar 2

2 Sar 2:7-21