2 Sar 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ubangiji zai ɗauki Iliya zuwa Sama cikin guguwa, Iliya da Elisha suka kama hanya daga Gilgal.

2 Sar 2

2 Sar 2:1-3