2 Sar 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya aike da amsa, ya ce musu, “Ku faɗa wa ubangidanku, Ubangiji ya ce, ‘Kada ka ji tsoron maganganun da ka ji daga bakin barorin Sarkin Assuriya, waɗanda suka saɓe ni.

2 Sar 19

2 Sar 19:1-12