2 Sar 19:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama daga Urushalima ringi zai fito, daga Dutsen Sihiyona kuma waɗanda suka tsira za su fito. Kishin Ubangiji ne zai yi wannan.”

2 Sar 19

2 Sar 19:27-34