2 Sar 19:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ji irin fushinka da girmankanka, yanzu kuwa zan sa ƙugiya a hancinka, linzami kuma a bakinka, in komar da kai baya, ta hanyar da ka biyo.”

2 Sar 19

2 Sar 19:21-36