2 Sar 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun jefar da gumakansu cikin wuta, gama su ba Allah ba ne, amma ayyukan hannuwan mutane ne, waɗanda aka yi da itace da dutse, saboda haka an iya a hallaka su.

2 Sar 19

2 Sar 19:17-27