2 Sar 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya ya karɓi wasiƙa daga hannun manzannin ya karanta ta, sa'an nan ya shiga Haikalin Ubangiji, ya buɗe ta, ya ajiye ta a gaban Ubangiji.

2 Sar 19

2 Sar 19:9-15