2 Sar 19:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allolin al'ummai sun cece su ne? Wato al'umman da kakannina suka hallaka, wato Gozan, da Haran, da Rezef, da mutanen Eden da suke Telassar.

2 Sar 19

2 Sar 19:10-18