2 Sar 19:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki Hezekiya ya ji wannan magana, sai ya kyakketa tufafinsa, ya sa rigar makoki, sa'an nan ya shiga Haikalin Ubangiji.

2 Sar 19

2 Sar 19:1-2