2 Sar 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya kasance tare da shi, duk inda ya nufa sai ya sami albarka. Ya tayar wa Sarkin Assuriya, ya ƙi bautar masa.

2 Sar 18

2 Sar 18:1-15