2 Sar 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya ya dogara ga Ubangiji Allah na Isra'ila. Ba a sami kamarsa a cikin dukan sarakunan Yahuza ba, waɗanda suka yi sarauta a gabansa, ko waɗanda suka yi bayansa.

2 Sar 18

2 Sar 18:3-9