2 Sar 18:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada kuma ku yarda Hezekiya ya sa ku dogara ga Ubangiji da cewa lalle Ubangiji zai cece ku, ba za a kuma ba da wannan birni a hannun Assuriya ba.’

2 Sar 18

2 Sar 18:24-36