2 Sar 18:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Rabshake ya tsaya, ya yi kira da ƙarfi da harshen Yahudanci, ya ce, “Ku ji maganar mai girma, Sarkin Assuriya!

2 Sar 18

2 Sar 18:20-33