2 Sar 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi yanzu, kana dogara ga Masar, wannan karyayyen sandan kyauro, wanda yakan yi wa hannun mutumin da yake tokarawa da shi sartse. Haka Fir'auna Sarkin Masar, yake ga dukan waɗanda suke dogara gare shi.’

2 Sar 18

2 Sar 18:17-29