2 Sar 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarautar. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Abi, 'yar Zakariya.

2 Sar 18

2 Sar 18:1-6