2 Sar 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Rabshake ya ce musu, “Ku faɗa wa Hezekiya, cewa mai girma, Sarkin Assuriya ya ce, ‘Ga wa kake dogara?

2 Sar 18

2 Sar 18:9-25