2 Sar 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin sai Hezekiya ya kankare zinariyar da aka dalaye ƙofofi da madogaran ƙofofin Haikalin Ubangiji da ita, ya ba Sarkin Assuriya.

2 Sar 18

2 Sar 18:15-25