2 Sar 17:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan abu ya sami Isra'ila saboda sun yi wa Ubangiji Allahnsu zunubi, shi wanda ya fito da su daga ƙasar Masar, daga hannun Fir'auna, Sarkin Masar. Suka bauta wa gumaka.

2 Sar 17

2 Sar 17:4-9