2 Sar 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sarkin Assuriya ya kai wa dukan ƙasar yaƙi, har ya kai Samariya. Ya kewaye Samariya da yaƙi shekara uku.

2 Sar 17

2 Sar 17:2-6