2 Sar 17:40-41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

40. Duk da haka ba su kasa kunne ba, amma suka yi kamar yadda suka saba yi tun dā.

41. Waɗannan al'ummai suka yi wa Ubangiji sujada, amma suka kuma yi ta bauta wa gumakansu. Haka kuma 'ya'yansu da jikokinsu suka yi kamar yadda kakanninsu suka yi. Haka suke yi har wa yau.

2 Sar 17