2 Sar 17:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ɗaya daga cikin firistocin da suka kwashe daga Samariya, ya zo, ya zauna a Betel. Shi kuwa ya koya musu yadda za su yi tsoron Ubangiji.

2 Sar 17

2 Sar 17:27-35