2 Sar 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka suka ƙi kasa kunne, suka taurare zuciyarsu kamar yadda kakanninsu suka yi, waɗanda ba su yi imani da Ubangiji Allahnsu ba.

2 Sar 17

2 Sar 17:9-19