2 Sar 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma kafa wa kansu ginshiƙai da siffofin gumakan Ashtarot a kowane tudu da a ƙarƙashin kowane itace mai duhuwa.

2 Sar 17

2 Sar 17:1-15