2 Sar 17:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta goma sha biyu ta sarautar Ahaz Samariya Yahuza, Hosheya ɗan Ila ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara tara.

2 Sar 17

2 Sar 17:1-11