2 Sar 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahaz kuma ya kwashe azurfa da zinariya da suke cikin Haikalin Ubangiji, da wadda take cikin baitulmalin sarki, ya aika wa mai mulkin Assuriya kyauta.

2 Sar 16

2 Sar 16:3-10