2 Sar 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa, da hadayarsa ta gari, da hadayarsa ta sha, ya yayyafa jinin hadayarsa ta salama a bisa bagaden.

2 Sar 16

2 Sar 16:6-14