2 Sar 16:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Uriya firist kuwa, ya gina bagaden bisa ga yadda sarki Ahaz ya aika masa daga Dimashƙu. Uriya firist, ya gina bagaden kafin sarki Ahaz ya komo daga Dimashƙu.

2 Sar 16

2 Sar 16:7-16