2 Sar 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka ba a kawar da wuraren tsafi na kan tuddai ba. Mutane suka yi ta miƙa hadayu da ƙona turare a wuraren tsafi na kan tuddai.

2 Sar 15

2 Sar 15:1-5