2 Sar 15:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka ba a kawar da wuraren tsafi na kan tuddai ba, amma mutane suka yi ta miƙa hadayu da ƙona turare a matsafai na kan tuddai. Shi ne ya gina ƙofa ta bisa ta Haikalin Ubangiji.

2 Sar 15

2 Sar 15:33-38