2 Sar 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma kashe Edomawa dubu goma (10,000) a Kwarin Gishiri, sa'an nan ya ƙwace Sela, ya ba ta suna Yokteyel, haka ake kiranta har wa yau.

2 Sar 14

2 Sar 14:5-12