2 Sar 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba. Mutane suka yi ta miƙa hadaya, da ƙona turare a matsafai na kan tuddai.

2 Sar 14

2 Sar 14:1-5