2 Sar 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan mutanen Yahuza suka ɗauki Azariya mai shekara goma sha shida, suka sarautar da shi don ya gāji tsohonsa Amaziya.

2 Sar 14

2 Sar 14:11-29