2 Sar 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ƙulla makirci a kansa a Urushalima, sai ya gudu zuwa Lakish, amma aka aika zuwa Lakish, aka kashe shi a can.

2 Sar 14

2 Sar 14:12-28