2 Sar 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana ana binne gawa, sai aka ga mahara, aka jefar da gawar a cikin kabarin Elisha. Da gawar ta taɓi ƙasusuwan Elisha, sai ya farko ya tashi ya miƙe tsaye.

2 Sar 13

2 Sar 13:10-25