2 Sar 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowash ya ce wa firistoci, “Dukan kuɗin tsarkakan abubuwa da ake kawowa a Haikalin ubangiji, da kuɗin da aka tsara wa kowane mutum, da kuɗin da aka bayar da yardar rai, da ake kawowa a Haikali,

2 Sar 12

2 Sar 12:3-7