2 Sar 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta bakwai ta sarautar Yehu, Yowash ya ci sarautar. Ya yi shekara arba'in yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya ta Biyer-sheba.

2 Sar 12

2 Sar 12:1-5