2 Sar 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'ar ƙasar suka yi farin ciki. Birnin kuwa ya huta bayan da an kashe Ataliya a gidan sarki.

2 Sar 11

2 Sar 11:17-21