2 Sar 11:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya fito da ɗan sarki, ya sa kambin sarauta a kansa, ya kuma ba shi dokokin. Suka naɗa shi, suka zuba masa man naɗawa, sa'an nan suka yi tāfi suna cewa, “Ran sarki ya daɗe.”

2 Sar 11

2 Sar 11:3-18