2 Sar 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da safe, sa'ad da ya fita, ya tsaya, sai ya ce wa mutane duka, “Ba ku da laifi, ni ne na tayar wa maigidana har na kashe shi, amma wane ne ya kashe dukan waɗannan?

2 Sar 10

2 Sar 10:5-16