2 Sar 10:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

tun daga Urdun har zuwa wajen gabas, da dukan ƙasar Gileyad, da ta Gad, da ta Ra'ubainu, da ta Manassa, tun daga Arower wadda dake kusa da kwarin Arnon haɗe da Gileyad da Bashan.

2 Sar 10

2 Sar 10:32-36