2 Sar 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehu kuwa ya ce, “Ku kama su da rai.” Sai suka kama su da rai, suka karkashe su a ramin Bet-eked, su arba'in da biyu ne, ba a rage ko ɗaya a cikinsu ba.

2 Sar 10

2 Sar 10:6-24