2 Sar 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Yehu ya karkashe waɗanda suka ragu na gidan Ahab a Yezreyel, wato dukan manyan mutanensa, da abokansa, da firistocinsa. Bai rage masa ko guda ba.

2 Sar 10

2 Sar 10:2-15