2 Sar 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahaziya ya faɗo daga tagar benensa a Samariya, ya kuwa ji ciwo ƙwarai. Sai ya aiki manzanni, ya ce musu, “Ku tafi, ku tambayi Ba'alzabul, gunkin Ekron, ko zan warke daga wannan ciwo.”

2 Sar 1

2 Sar 1:1-9