2 Sam 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mefiboshet kuwa ya rusuna, ya ce, “Ni wane ne har da za ka kula da ni, ni da ban fi mataccen kare daraja ba?”

2 Sam 9

2 Sam 9:5-13