2 Sam 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya tambaye shi ko akwai wani wanda ya ragu daga gidan Saul, wanda zai nuna masa alherin Allah.Ziba ya ce wa sarki, “Akwai ɗan Jonatan, gurgu ne kuwa.”

2 Sam 9

2 Sam 9:2-7