2 Sam 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya ci Hadadezer ɗan Rehob, Sarkin Zoba, da yaƙi lokacin da shi Hadadezer yake kan tafiya zuwa Kogin Yufiretis don ya tabbatar da ikonsa a wurin.

2 Sam 8

2 Sam 8:2-8