2 Sam 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Benaiya ɗan Yehoyada, shi ne shugaban Keretiyawa da Feletiyawa, wato matsara. 'Yan'yan Dawuda, maza, suka zama mataimakansa.

2 Sam 8

2 Sam 8:16-18