2 Sam 7:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu kuwa, ya Ubangiji Allah, kai ne Allah, kana cika alkawarinka ko yaushe. Ka kuwa yi wa bawanka alkawari mai girma.

2 Sam 7

2 Sam 7:26-29